873 B
873 B
dawakansu
dawakan sojojin Kaldiyawa
garajensu ya fi na nyennyewar yammaci
ana kwatanta dawakan Kaldiyawa da nyennyewar da take bin dabba domin ta kama, musamman da maraici a lokacinda suke cike da yunwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
masu sukuwansu
wato Kaldiyawa masu hawan dawakai
damisai
babbar dabba mai kama da kuliya (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
suna firiya kamar mikiya
masu sukuwan na gudu sosai kamar yadda mikiya ke firiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
yawansu na kama da guguwar hamada, waɗanda suke kamawa kuma na kama da yawan yashi.
Kaldiyawan na da yawan gaske, ba su iya kiɗuwa kamar yadda yana da wuya a kiɗaya kwayar yashi da iskar guguwa ke ɗauka. Ba shi kuwa yuwuwa a kiɗaya jama'ar da suke kamu domin bauta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)