ha_tn/hab/01/05.md

724 B

muhimmin bayani

Yahweh ya asma addu'a Habakuk.

dubi kasashen ka kuma aunasu

"Ka koyi abinda ke faruwa da shauwan kasashen

faɗin kasar

wannan zai iya zama: 1) koina a Yahuda ko kuma 2) ko ina a duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

kwace

karɓa da karfi ko kuma saci kayan wani

su ... da kansu

sojojin kaldiyawa. Allah zai tasar da kasar Kaldiya da sojojinta domin su kwace kasar Yahuda. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

su abin tsorone da kuma abin ban razana

kalmar tsoro da razana na nufin abu ɗaya ne kuma na jaɗɗaɗa cewa sun sa mutane na tsoronsu kwarai da gaske. AT: "Sun sa tsoron a zuciyar jama'a." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)