ha_tn/hab/01/03.md

454 B

Muhimmin bayani:

Habakuk ya cigaba da addu'arsa ga Allah.

Hargisi ya taso

"faɗa tsakanin mutanen ya zama ruwan dare."

mugaye sun kewaye masu adalci

wannan na nufin, masu adalci na shan wahala domin 1) "mugaye suna da iko fiye da asu adalci" ko kuma 2) "mugaye sun fi masu adalci haɓaka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shari'ar karya ta fito

AT: "mugunta ta yawaita maimakon adalci" ko kuma "rashi adalci na karuwa"