542 B
542 B
Ya yi rayuwa shekaru ɗari da goma
"Ya yi rayuwa shekaru 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Yosef ya ga 'ya'yan Ifraim har zuwa tsara ta uku
"'Ya'yan Ifraim da jikoki"
Makir
Wannan sunan jikan Yosef ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
waɗanda aka sanya a gwiwoyin Yosef
Wannan magana tana nufin cewa Yosef ya auro wa 'ya'yan Makir a matsayin ɗiyan kansa. Wannan yana nufin suna da haƙƙoƙin mallaka na musamman daga wurin Yosef. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)