ha_tn/gen/50/18.md

828 B

'Yan'uwansa kuma suka zo suka kwanta fuska ƙasa a gabansa

Sun kwanta tare da fuskokinsu ƙasa. Wannan alama ce ta tawali'u da girmamawa ga Yosef. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Ina gurbin Allah ne?

Yosef ya yi amfani da tambaya don ta'azantar da 'yan'uwansa. AT: "Ba ni cikin inda Allah yake." ko "Ba ni ne Allah ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Saboda haka, yanzu kada ku ji tsoro

"Don haka kada ku ji tsoro ni"

Zan tanada maku da ƙananan 'ya'yanku

"A koyaushe zan tabbatar da cewa kai da 'ya'yanku sun isa samun abinci"

Ya ta'azantar dasu ta wannan hanyar ya kuma yi maganar mutunci ga zukatansu

A nan "zukata" yana nufin 'yan'uwa. Maimaita fassarar: "Ya ta'azantar da su ta yin magana da su da kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)