ha_tn/gen/50/15.md

1.1 KiB

To idan Yosef ya riƙe mu da fushi gãba da mu fa

Anan ana magana da fushi kamar wani abu ne na zahiri wanda Yusufu zai iya riƙe hannunsa. AT: "Idan har Yosef har yanzu yana fushi da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yana so ya yi mana cikakkiyar sakayya domin dukkan muguntar da muka yi masa?

Samun ɗaukar fansa a kan wanda ya cutar da shi ana magana ne kamar dai mutumin yana biyan wasu bashin ne abin da ake bin sa. AT: "yana son ɗaukar fansa kan munanan ayyukan da muka yi masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Mahaifinka ya bada umarni kafin ya mutu, cewa

Yakubu shi ne mahaifin 'yan'uwa duka. Anan suka ce "mahaifinka" don jaddadka cewa Yusufu yana buƙatar kulawa da abin da mahaifinsa ya faɗi. AT: "Kafin mahaifinmu ya mutu ya ce"

Yanzu muna roƙonka ka gafartawa bayin Allah na mahaifinka

'Yan'uwan suna ambaton kansu “bayin Allah na ubanku”. Ana iya bayyana wannan a cikin mutum na farko. AT: "muna roƙonka ku gafarta mana, bayin Allah na ubanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Yosef ya yi kuka sa'ad da suka yi masa magana

"Yosef ya yi kuka lokacin da ya ji wannan saƙo"