ha_tn/gen/50/10.md

644 B

suka iso bakin masussukar Atad

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar "Atad" tana nufin "ƙaya" kuma yana iya nufin wurin da ɗimbin yawa na ƙaya ya girma, ko 2) yana iya zama sunan mutumin da ya mallaki masussukar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

suka yi makoki da babban makoki da baƙinciki mai tsanani

"sun yi matukar bakin ciki kuma sun yi baƙin ciki mai yawa"

Wannan taro ne na baƙinciki sosai ga Masarawa

"Makokin Masarawa suna da yawa"

Abel Mizrayim

Mai fassara zai iya ƙara ɗan rubutu wanda ya ce: "Sunan Abel Mizrayim na nufin "makokin Masar."(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)