ha_tn/gen/50/07.md

408 B

Dukkan 'yan majalisar Fir'auna suka tafi tare da shi

Duk manyan shugabannin Fir'auna sun halarci wurin jana'izar.

tare da dukkan gidan Yosef da 'yan'uwansa, da gidan mahaifinsa

Ana iya fassara wannan azaman sabon jumla: "Gidan Yosef, da 'yan'uwansa, da gidan mahaifinsa su ma sun tafi tare da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

Babbar ƙungiyar mutane ce sosai

"Taro ne babba."