ha_tn/gen/50/04.md

1.3 KiB
Raw Permalink Blame History

kwanakin makoki

"ranakun makoki domin shi" ko "ranakun kuka da shi"

Yosef ya yi magana da gidan Fir'auna

A nan "gidan Fir'auna" yana wakiltar wakilai waɗanda ke cikin gidan sarauta na Fir'auna. AT: "Yosef ya yi magana da shugabannin Fir'auna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Idan yanzu na sami tagomashi a idanunku

Kalmomin "neman alfarma" kalma ce wanda ke nuna yarda da wani. Hakanan, idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ko hukunci. AT: "Idan na sami tagomashi a wurin ku" ko "Idan kun gamshe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mahaifina yasa in yi rantsuwa, cewa, "Duba, ina gaf da mutuwa. Ka bizne ni a kabarin dana gina domin kaina a ƙasar Kan'ana. A can zaka bizne ni

Wannan shi nezance a cikin zance. Wannan fassarar za a iya fassara ta azaman magana kai tsaye. "Mahaifina ya yi mini rantsuwa, yana cewa lalle zai mutu kuma zan binne shi a cikin kabarinsa wanda ya haƙa wa kansa ƙasar Kan'ana. In binne shi a can. Yanzu dai bari na haura ... Zan koma." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Fir'auna ya amsa

An ɗauka cewa membobin kotun sun yi magana da Firauna, yanzu Firauna yana mayar da martani ga Yosef. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)