ha_tn/gen/50/01.md

562 B

ya faɗi bisa fuskar mahaifinsa

Kalmar "ya rushe" karin magana ne don cin nasara. AT: "ya fadi kan mahaifinsa cikin baƙin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

bayinsa masu ilimin magani

"bayinsa waɗanda suka kula da gawawwakin"

su nannaɗe mahaifinsa

Zuwa "nannaɗe" hanya ce ta musamman wacce take kiyaye wata gawa kafin a binne ta. AT "shirya jikin mahaifinsa don binnewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Suka ɗauki kwana arba'in

"Sun ɗauki kwana 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)