ha_tn/gen/46/33.md

743 B

Zai kasance

Ana amfani da wannan kalmar anan don nuna alama ga wani muhimmin abin da zai faru a cikin labarin. Idan harshenku yana da hanyar yin wannan, zaku iya tunanin amfani da shi anan.

To zaku ce masa, 'Bayinka masu kiwon dabbobi ne

Wannanzance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "lokacin da Fir'auna ... ya tambaya menene sana'arku, da za ku iya cewa kun kasance masu kiwon dabbobi tun ƙuruciyarku har zuwa yau, ku da ubanninku." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

domin kowanne makiyayi haramtacce ne ga Masarawa

AT: "Masarawa suna tunanin makiyaya abin ƙyama ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)