326 B
326 B
gidan mahaifinsa
Anan "gidan" yana tsaye ga danginsa. AT: "dangin mahaifinsa" ko "gidan mahaifinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Zan tafi in gaya wa Fir'auna
Ya zama ruwan dare gama amfani da kalmar "hau sama" yayin da kake nufin wani zaiyi magana da wani mai iko.AT: "Zan je in gaya wa Fir'auna"