ha_tn/gen/46/28.md

876 B

nuna masa hanya a gabansa ta zuwa Goshen

"nuna musu hanyar Goshen"

Yosef ya shirya karusarsa ya kuma tafi

Anan "Yosef" yana tsaye ga bayinsa. AT: "Barorin Yosef sun shirya karusarsa kuma Yusufu ya hau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin ya sami Isra'ila mahaifinsa

An yi amfani da kalmar "hau" saboda Yosef yana tafiya zuwa hawa mafi girma don saduwa da mahaifinsa. AT: "ya haɗu da Isra'ila"

Ya gan shi, ya rungumi wuyansa, ya kuma yi kuka na dogon lokaci bisa wuyansa

"yafa hannun mahaifinsa, yayi ta kuka tsawon lokaci"

Yanzu bari in mutu

"Yanzu na shirya don mutu" ko "Yanzu zan mutu cikin farin ciki"

tunda na ga fuskarka, cewa kana nan da rai

Anan "fuska" tana tsaye ga mutumin gaba ɗaya. Yakubu yana bayyana farin ciki da ganin Yosef. AT: "tunda na sake ganinku da rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)