ha_tn/gen/46/23.md

360 B

Hushim ... Yaziyel, Guni, Yeza, da Shillem

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Bilha

Wannan sunan mace. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

bakwai dukka dukkansu

Wannan yana nufin yara 7 da jikokinsu waɗanda ke da alaƙa da Bilhah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)