ha_tn/gen/46/08.md

332 B

Waɗannan ne sunayen 'ya'yan Isra'ila waɗanda suka zo Masar

Wannan yana nufin sunayen mutanen da marubucin ke shirin lissafawa.

Hanok, Fallu, Hezron, da Karmi ... Yemuwel, Yamin, Ohad, Yakin, Zohar, da Shawul ... Gashon, Kohat, da Merari

Waɗannan duk sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)