ha_tn/gen/46/01.md

712 B

tafi Biyasheba

"ya zo Biyasheba"

Ga ni nan

"Ee, Ina sauraro"

a can zan maida kai babbar al'umma

Kalmar “ku” yana nufin Yakubu. Anan Yakubu yana nufin zuriyarsa waɗanda zasu zama babbar al'umma. AT: "Zan ba ku zuriya masu yawa, kuma za su zama babbar al'umma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

cikin Masar

"zuwa Masar"

kuma Yosef zai rufe idanunka da hannunsa

Kalmomin "rufe idanunka da nasa hannun" wata hanya ce ta cewa Yosef zai kasance lokacin da Isra'ila ta mutu kuma Yosef ne zai rufe idanun Yakubu a lokacin mutuwarsa. AT: "Yosef zai kasance tare da ku a lokacin mutuwarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)