ha_tn/gen/44/30.md

899 B

saurayin baya tare da mu

"Yaron ba ya tare da mu"

tunda rayuwarsa ɗaure take da rayuwar yaron

Mahaifin yana cewa zai mutu idan ɗansa ya mutu ana maganar kamar ransu biyu da ɗaure a zahiri. AT: "tunda ya ce zai mutu idan yaron bai dawo ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bayinka zasu gangara da furfurar bawanka mahaifinmu da baƙin ciki zuwa Lahira

''Saukar da ... zuwa cikin Lahira" hanya ce da za su sa shi ya mutu kuma ya tafi Lahira. Yayi amfani da kalmar "ƙasa" saboda galibi an gaskata cewa Lahira wani wuri ne ƙarƙashin ƙasa. AT: "Kuma za mu sa tsohon mahaifinmu ya mutu da bakin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

daga nan zan ɗauki laifin ga mahaifina

Ana ɗauka cewa mutum mai laifi ne kamar "laifi" wani abu ne da mutum yake ɗauka. AT: "sannan mahaifina zai iya zarge ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)