ha_tn/gen/44/23.md

1.1 KiB

Har sai ƙaramin ɗan'uwanku ya zo tare da ku, ba zaku sake ganin fuskata ba

Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "Sai da kuka ce wa bayinku cewa sai dai idan autanmu ya zo tare da mu, ba za mu ƙara ganin ku ba." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

muka faɗi masa maganganun shugabana

Yahuda ya kira Yosef a matsayin "maigidana." AT: "mun fada masa abin da kuka ce, ya shugabana" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ba za mu iya komawa ba. Idan ƙaramin ɗan'uwanmu yana tare da mu

Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "Sai muka ce masa ba za mu iya gangara zuwa Masar ba. Mun gaya masa cewa idan autanmu yana tare da mu ... yana tare da mu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

mu iya ganin fuskar mutumin

Anan "fuska" tana tsaye ga mutumin gaba ɗaya. AT: "don ganin mutumin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)