ha_tn/gen/44/20.md

1.3 KiB

Muna da mahaifi, tsohon mutum, kuma da ɗan tsufansa, ƙarami ne. Amma ɗan'uwansa ya mutu, shi kaɗai kuma ya rage ga mahaifiyarsa, kuma mahaifinsa na ƙaunarsa

Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "Kuma muka ce maigidana cewa muna da uba ... mahaifinsa yana ƙaunarsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Ku kawo shi nan a gare ni domin in gan shi.

Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "Kuma ka ce wa bayinka cewa za mu zo da ƙaninmu dan uwanka domin ku gan shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

muka cewa shugabana, 'Yaron ba zai iya barin mahaifinsa ba. Domin idan har ya bar mahaifinsa to mahaifinsa zai mutu

Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: "A cikin mayar da martani, mun ce wa maigidana cewa saurayin ba zai iya ... uba zai mutu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

mahaifinsa zai mutu

An ɗauka cewa mahaifinsu zai mutu saboda baƙin ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)