ha_tn/gen/44/18.md

1.0 KiB
Raw Permalink Blame History

ya matso kusa

"matso kusa"

ina roƙe ka bari bawanka

Yahuda yana kiran kansa "bawanka." Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da iko. Ana iya bayyana wannan a cikin mutum na farko. AT: "Bari ni, bawanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

ya faɗi magana cikin kunnuwan shugabana

Kalmar "kunne" yana wakiltar mutum gaba ɗaya. AT: "yi magana da kai, maigidana" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

bari kuma fushinka ya yi ƙuna gãba da bawanka

Ana magana da fushi kamar ana cin wuta ne. AT: "ina roƙe ka kada ka yi fushi da ni, ni bawanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin kamar dai Fir'auna kake

Yahuda ta kamanta maigidan da Firauna don ƙarfafa babbar ikon da ubangijin yake da shi. Hakanan yana nuna cewa yana son maigidan ya yi fushi kuma ya kashe shi. AT: "gama kai mai ƙarfi ne kamar Fir'auna kuma zai iya cewa sojojinka su kashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)