486 B
486 B
Har yanzu yana nan
"Har yanzu dai Yosef yana wurin"
suka kuma rusuna a gabansa har ƙasa
"suka fadi a gabansa." Wannan alama ce ta ‘yan’uwa da ke son ubangiji ya ji ƙansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Ba ku san cewa mutum kamar ni ina aikata sihiri ba?
Yosef yayi amfani da tambaya don tsauta wa 'yan'uwansa. AT: "Tabbas kun san cewa mutum kamar ni zai iya koyan abubuwa ta hanyar sihiri!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)