ha_tn/gen/44/08.md

1.2 KiB

kuɗaɗen da muka samu a bakin buhunanmu, mun sake kawo maka su daga ƙasar Kan'ana

"mun zo muku da shi daga ƙasar Kan'ana"

Ta yaya daga nan zamu yi sãtar azurfa ko zinariya daga gidan shugabanmu?

'Yan uwan suna amfani da wata tambaya don jaddada cewa ba za su sace daga hannun ubangijin Masar ba. AT: "Don haka ba za mu taɓa ɗaukar komai daga gidan maigidanka ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

azurfa ko zinariya

Ana amfani da waɗannan kalmomin tare tare da ma'ana cewa ba za su sace komai ba.

Duk wanda aka same shi a wurinsa daga cikin bayinka

'Yan'uwa suna kiran kansu “barorinku”. Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. Ana iya bayyana shi a cikin mutum na farko. Hakanan, "an samo shi" za a iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT: "Idan kun gano cewa ɗayanmu ya saci ƙoƙon" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kuma zamu zama bayin shugabana

Kalmomin "maigidana" yana nufin wakilin ne. Ana iya bayyana wannan a cikin mutum na biyu. AT: "Kuna iya ɗauka mu ku bayi ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)