ha_tn/gen/44/06.md

721 B

faɗi waɗannan maganganu a gare su

"Ya yi magana da abin da Yusufuosef ya ce masa"

Me yasa shugabana yake faɗin waɗannan maganganu haka?

Anan "kalmomi" suna tsaye ne ga abin da aka faɗa. 'Yan'uwan sun ambaci wakilin a matsayin "maigidana." Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. Ana iya bayyana shi a cikin mutum na biyu. AT: "Me yasa kake faɗi haka, ya shugabana?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Bari ya yi nesa daga bayinka

'Yan uwan suna kiran kansu a matsayin "barorinku" da "su." Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. AT: "Ba za mu taɓa yin irin wannan abin ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)