ha_tn/gen/44/03.md

525 B

Da asuba

"Hasken safe ya nuna"

Me yasa kuka maida mugunta domin nagarta?

Ana amfani da wannan tambayar don zagin 'yan'uwa. AT: "Kun cutar da mu, bayan mun kyautata muku!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wannan ba kofin da maigidana ke sha bane, kofin da yake amfani da shi domin sihiri?

Ana amfani da wannan tambayar don zagin 'yan'uwa.AT: "Kun dai san cewa wannan shi ne kofin da maigidana yake amfani da shi don sha da kuma sa'ar da gaya!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)