ha_tn/gen/44/01.md

402 B

Muhimmin Bayani:

Wannan yana fara sabon abu a cikin labarin.

kuma maida wa kowannen su kuɗinsa

Ƙuɗinsu shi ne tsabar kuɗi na azurfa wataƙila a cikin karamar jaka.

Ka sanya kofina, kofin azurfa

"Saka kofin azurfina"

cikin bakin buhun ƙaramin, da kuɗinsa na hatsi

An fahimci kalmar "ɗan'uwana". AT: "a cikin ƙaramar ɗan'uwanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)