ha_tn/gen/40/20.md

968 B

Sai ya kasance a rana ta uku

"Bayan haka, a rana ta uku." An yi amfani da kalmar "ya kasance" a nan don alamar wani sabon abin aukuwa a labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

Sai ya yi wa dukkan bayinsa biki

"Yana da liyafa"

Ya maido da shugaban masu riƙon ƙoƙon sha ga hidimarsa

"Hakkin shugaban masu shayarwa" yana nufin aikinsa na shugaban masu shaye-shaye ne. AT: "Ya bai wa shugaban masu shayarwa aikin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya sargafe shugaban masu toye-toye

AT: "Amma ya ba da umarnin a rataye shugaban masu toye-toye" ko kuma "Amma ya umarci masu tsaronsa su rataye shugaban masu toye-toye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamar yadda Yosef ya yi masu fassara

Wannan yana nufin lokacin da Yosef ya fassara mafarkinsu. AT: "kamar yadda Yosef ya faɗi cewa zai faru lokacin da ya fassara mafarkan mutanen biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)