ha_tn/gen/40/18.md

511 B

Wannan ce fassarar sa

"Ga abinda mafarkin ke nufi"

Kwandunan uku kwanaki uku ne

"Kwandunan uku suna wakiltar kwana uku"

zai ɗaga kanka daga gare ka

Yosef ya kuma yi amfani da kalmar “za ta ɗaga kan ku” lokacin da ya yi magana da mai shayarwa a cikin Farawa 40:12. Anan yana da ma'ana daban. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "za su ɗaga kanka sama don saka igiya a wuyan wuyanka" ko 2) "zai ɗaga kanka sama don yanke shi."

namanka

Anan "nama" a zahiri yana nufin ƙwayar laushi a jikin mutum.