ha_tn/gen/40/12.md

550 B
Raw Permalink Blame History

Wannan ce fassarar sa

"Ga abinda mafarkin ke nufi"

Rassan uku kwanaki uku ne

"Rassan ukun suna wakiltar kwana uku"

A cikin kwanaki uku

"Cikin kwana ukun"

zai ɗaga kanka ya

Anan Yosef yayi maganar Fir'auna ya saki mai shayarwa daga kurkuku kamar dai Firauna yake sa shi ya ɗaga kansa kai. AT: "zai sake ku daga kurkuku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mai da kai wurin aikinka

"zai dawo maka da aikin ka"

dai sa'ad da kake

"kamar yadda kayi lokacin da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)