ha_tn/gen/40/09.md

624 B

Shugaban masu riƙon ƙoƙon sha

Mafi mahimmanci mutumin da ya kawo abin sha ga sarki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin Farawa 40: 2.

A cikin mafarkina, duba, itacen inabi na gabana

"A mafarkina, na ga itacen inabi a gabana!" Mai shayarwa ya yi amfani da kalma “duba” a nan don nuna cewa abin da ya gani ya yi mamakin abin da ya gani a mafarkinsa kuma ya faɗakar da Yosef ya mai da hankali.

suka nuna

"gunguran reshensu sun zama 'ya'yan inabi."

na matse su

Wannan yana nuna cewa ya matso ruwan a cikin su. AT: "matsi ruwan 'ya'yansu daga gare su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)