ha_tn/gen/40/06.md

892 B

Yosef ya zo wurin su

"Yosef ya zo wurin masu shayarwa da mai tuya"

suna cikin baƙin ciki

Kalmar "duba" a nan ta nuna cewa abin da Yosef ya yi ya ba shi mamaki. AT: "Ya yi mamakin ganin sun yi baƙin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ofisoshin Fir'auna waɗanda ke tare da shi

Wannan yana nufin mai shayarwa ne da mai yin gasa.

a cikin gidan ubangidansa

"A cikin kurkuku a gidan maigidan." "Maigidansa" yana nufin maigidan Yosef, shugaban masu tsaro.

Fassarori ba ta Allah ba ce?

Yosef yayi amfani da tambaya don girmamawa. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Fassara na Allah ne!" ko "Allah ne zai iya ba da ma'anar mafarkai!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ku faɗa mani, ina roƙon ku

Yosef ya nemi su gaya masa mafarkinsu. AT: "Ku faɗa mini mafarkan, don Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)