697 B
697 B
mai riƙon ƙoƙon sha
Wannan shi ne mutumin da ya kawo wa sarki sha.
mai toye-toye
Wannan shi ne mutumin da ya ba sarki abinci.
suka ɓata wa ubangidansu
"haushi da maigidan nasu"
da shugaban ma su riƙon ƙoƙon sha da shugaban masu toye-toye
"babban shugaban shayarwa da shugaban masu tuya"
Ya sa aka tsare su a cikin gidan shugaban masu tsaro
"Ya saka su a kurkukun da ke cikin gidan wanda ke nan da shugaban rundunonin tsaro"
a cikin wannan kurkuku inda aka tsare Yosef
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "A wannan kurkuku ne Yosef ya kasance" ko "Wannan gidan yarin ne Fotifa ya sa Yosef a ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)