ha_tn/gen/39/21.md

1.3 KiB

Amma Yahweh na tare da Yosef

Wannan ya nuna yadda Yahweh ya kula da Yosef kuma ya kyautata masa. AT: “Amma Yahweh ya yi wa Yosef alheri” ko “Amma Yahweh ya kula da Yosef” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

nuna alƙawarin aminci a gare shi

Ana nuna kalmar 'amincin' a matsayin "mai aminci" ko "da aminci". AT: "ya kasance mai aminci ga alƙawarin da ya yi da shi" ko "ya ƙaunace shi da aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ya kuma ba shi tagomashi a idanun shugaban kurkukun

Wannan yana nufin Yahweh ya sa mai kula da kurkukun ya amince da Yosef kuma ya kula da shi da kyau. AT: "Yahweh ya sa mai kula da kurkukun ya yi farin ciki da Yosef" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shugaban kurkukun

"manajan kurkukun" ko "mutumin da ke kula da kurkukun"

cikin hannun Yosef

Anan "hannun" yana wakiltar ikon Yosef ko amintacce. AT: "ka sa Yosef a madadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor

Duk abin da suka yi a nan, Yosef ne ke shugabancin sa

"Yosef shi ne mai lura da abin da suka aikata a wurin"

saboda Yahweh na tare da shi

Wannan ya nuna yadda Yahweh ya taimaki Yosef ya kuma bishe shi. AT: "saboda Yahweh ya jagoranci Yosef" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Duk abin da ya yi Yahweh na wadatar da shi

"Yahweh ya sa duk abin da Yosef ya yi nasara"