ha_tn/gen/39/19.md

400 B

ya ji bayanin da matarsa ta faɗi masa

"ya ji matarsa tana yi masa bayani." Kalmar "nasa" da "shi" a nan na nufin Fotifa.

ya fusata sosai

"Fotifa ya yi fushi sosai"

wurin da a ke tsaron 'yan kurkukun sarki

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "wurin da sarki ya sa fursunonin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya na nan

"Yosef ya sauka a wurin"