ha_tn/gen/39/16.md

276 B

ubangidansa

"Maigidan Yosef." Wannan yana nufin Fotifa.

Ta faɗi masa wannan bayyani

"Ta bayyana hakan kamar haka"

wanda ka kawo mana

Kalmar "mu" tana nufin Fotifa, matarsa, kuma ya haɗa da sauran mutanen gidan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)