ha_tn/gen/39/13.md

480 B

Ya shigo wurina ya kwana da ni

Anan matar Fotifa tana zargin Yosef da kokarin kama ta kuma ta yi zina da ita. AT: "Ya zo cikin dakina domin yin lalata da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Sai ya kasance sa'ad da ya ji ina ihu, sai ya bar tufafinsa tare da ni, ya tsere

"Lokacin da ya ji ni na yi kururuwa, sai ya." An yi amfani da kalmar "ya kasance" a nan don yiwa alama ta gaba a cikin labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)