ha_tn/gen/39/10.md

478 B

Ta dinga magana da Yosef rana bayan rana

Wannan yana nuna cewa ta ci gaba da roƙonsa ya kwana da ita. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: "Ta ci gaba da roƙon Yosef ya kwana da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Babu ko ɗaya daga cikin mutanen gidan dake cikin gidan

"Babu wani daga cikin sauran mutanen da suka yi aiki a gidan"

ya tsere, ya fita waje kuma

"da sauri ya fita waje" ko "da sauri ya fice daga gidan"