ha_tn/gen/39/03.md

1.0 KiB
Raw Permalink Blame History

Ubangidansa ya ga cewa Yahweh na tare da shi

Wannan yana nufin cewa maigidan ya ga yadda Yahweh yake taimakon Yosef. AT: "Maigidansa ya ga cewa Yahweh yana taimakonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yahweh na wadata kowanne abu da ya yi

"Yahweh ya sa duk abin da Yosef ya yi nasara"

Yosef ya sami tagomashi a idanunsa

"Sami tagomashi" yana nufin amincewa da wani. Magana “a gabansa” tana nufin hukuncin mutum ne. Maanar mai yiwuwa su ne 1) AT: “Fotifa ya gamsu da Yosef” ko 2) AT: “Yahweh ya gamsuda Yosef” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ya bautawa Fotifa

Wannan yana nuna cewa shi bawan Fotifa ne.

Fotifa ya maida Yosef shugaban gidansa, da kowanne abu da ya mallaka

"Fotifa ya naɗa Yosef a gidansa, da duk abin da yake na Fotifa"

ya sanya ƙarƙashin lurarsa

Lokacin da aka “sanya wani abu a karkashin kulawar wani,” hakan na nuna cewa mutumin yana da alhakin kulawarsa da kuma amintaccen tsaro. AT: "ya kasance yana kula da Yosef" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)