ha_tn/gen/39/01.md

777 B

Aka kawo Yosef zuwa Masar

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Isma'ilawa sun tafi da Yosef zuwa Masar" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Yahweh yana tare da Yosef

Wannan ya nuna cewa Yahweh ya taimaki Yosef kuma ya kasance tare da shi koyaushe. AT: "Yahweh ya jagoranci Yusufu kuma ya taimaka masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yana zaune cikin gidan ubangidansa Bamasare

Anan marubucin yayi magana akan aiki a gidan maigidan kamar yana zaune a gidan maigidan. Manyan amintattun bayin kawai ne aka basu izinin yin aiki a gidan maigidan nasu. AT: "ya yi aiki a gidan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ubangidansa Bamasare

Yosef bawan Fotifa ne.