ha_tn/gen/38/29.md

775 B

Ya ya ka faso waje!

Wannan ya nuna mamakin ungozoma ta ga jariri na biyu ya fito da farko. AT: "Don haka wannan shine yadda kuka fara fitar da hanyarku da farko!" ko "Kun riga kun farko!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai aka sa masa suna Ferez

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "ta raɗa masa suna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ferez

Wannan sunan ɗan yaro. Masu fassara na iya ƙara ɗan littafin rubutu wanda ke cewa: "Sunan Ferez yana nufin "watse daga." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Zera

Wannan sunan ɗan yaro. Masu fassara na iya ƙara ɗan littafin rubutu wanda ke cewa: "Sunan Zera yana nufin "ja mai haske. "(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)