tagwaye ne ke cikin mahaifarta
Kalmar "dubai" tana faɗakar da mu abin mamakin cewa Tamar tana ɗauke da tagwaye, waɗanda ba a sani ba a baya.
ɗaya ya fito da hannunsa waje
"ɗaya daga cikin jariran ya fitar da hannunsa"
a hannu ta
"a kusa da wuyan hannursa"