ha_tn/gen/38/15.md

598 B

Sa'ad da Yahuda ya ganta ya

Kalmar “ganta” anan tana nufin Tamar, amma mai karatu yakamata ka fahimci cewa Yahuda bai san macen da yake nema Tamar ba ce.

saboda ta lulluɓe fuskarta

Yahuda ba ta tunanin karuwa ce kawai saboda fuskarta rufe amma kuma domin tana zaune a ƙofar. AT: "saboda ta rufe kanta kuma ta zauna inda karuwai ke zaune sau da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ya je wurin ta a bakin hanya

Tamar kuwa tana zaune a bakin hanya. AT: "Ya tafi inda ta ke zaune a bakin hanya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zo

"zo da ni"