ha_tn/gen/38/12.md

1.2 KiB

Yahuda ya ta'azantu

"A lokacin da Yahuza ba baƙin ciki, ya"

wurin sausayar tumakinsa a Timna

"Timna, inda mutanensa suke kiwon tumaki"

Timna ... Enayim

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

shi da abokinsa Hira Ba'addulmiye

"Abokin Hira, daga Adullam, ya tafi tare da shi"

Aka gaya wa Tama

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Wani ya gaya wa Tamar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

surukinki

"mahaifin mijinki"

gyale ko mayafi

wani siririn kayan wanda aka yi amfani dashi domin rufe mate kai da fuska

lulluɓe jikinta

Wannan yana nuna cewa ta ɓoye kanta da suturarta don kada mutane su gane ta. A bisa ga al'ada, wani ɓangare na suturar mata manyan kayayyaki ne da suke manne da su. AT: "ta lulluɓe kanta a jikin rigarta don kada mutane su gane ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

tufafin gwaurancinta

"matan da mazansu suka mutu"

hanyar zuwa Timna

"a kan hanya"

ba a bayar da ita ba a gare shi a matsayin mata

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Yahuda bai ba ta a ƙwace Shela ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)