ha_tn/gen/38/06.md

383 B

Er, ɗan fãrin Yahuda, mugu ne a idanun Yahweh

Kalmomin "a idahun" yana nufin Yahweh yana ganin muguntar Er. AT: "mugu ne ga Yahweh kuma ya gan shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yahweh ya kashe shi

Yahweh ya kashe shi saboda muguntarsa. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Don haka Yahweh ya kashe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)