415 B
415 B
Ta ɗauki ciki
"Matar Yahuda ta yi ciki"
a ka sa masa suna Er
Ana iya rubuta wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Mahaifinsa ya sa masa suna Er" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Er ... Onan ... Shela
Waɗannan sunayen 'ya'ya maza na Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Kezib
Wannan shi ne sunan wurin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)