578 B
578 B
Sai ya kasance a wannan lokaci Yahuda
Wannan yana gabatar da sabon sashi na labarin wanda ya mayar da hankali kan Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
wani Ba'addulmiye, mai suna Hira
Hirah sunan wani mutum ne da ya rayu a ƙauyen Adullam. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
wani mutum Bakananiye mai suna Shuwa
Shuwa wata Bakan'aniya ce, ta auri Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
kwana da ita
Wannan wata cuta ce. AT: "ya yi jima'i da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)