ha_tn/gen/37/31.md

366 B

rigar Yosef

Wannan yana nufin kyakkyawar tufar da mahaifinsa yayi masa.

jinin

"jinin akuya"

suka kawo ta

"sun kawo rigar"

Naman daji ya cinye shi

"aika ci shi"

Babu shakka an yayyaga Yosef gutsu-gutsu

Yakubu yana tunanin cewa dabbar daji ta tsinke jikin Yosef. AT: "Haƙiƙa ya tsage Yosef" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)