ha_tn/gen/37/27.md

786 B

ga Isma'ilawa

"ga waɗannan mutanen zuriyar Isma'il"

kada dai mu ɗora hannunmu a kansa

Wannan yana nufin kada a cutar da shi ko cutar da shi. AT: "kada ku cuce shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

gama shi ɗan'uwanmu ne, jikinmu

Kalmar “jikin” wata ce da ke nuni ga dangi. AT: "shi danginmu ne na jini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

'Yan'uwansa suka saurare shi

"'Yan'uwan Yahuda sun saurare shi" ko kuma "' yan'uwan Yahuda sun yarda da shi"

Midiyawan ... Isma'ilawa

Duk sunayen biyu suna nuni da kungiyar yan kasuwar da 'yan'uwan Yosef suka hadu da su.

a kan azurfa ashirin

"akan farashin azurfa 20" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ɗauki Yosef zuwa cikin Masar

"ya tafi da Yosef zuwa Masar"