ha_tn/gen/37/23.md

351 B

Sai ya kasance

Wannan kalmar ana amfani da ita anan don nuna alama mai mahimmanci a cikin labarin. Idan harshenku yana da hanyar yin wannan, zaku iya tunanin amfani da shi anan.

suka tuɓe masa kyakkyawar rigarsa

"suka yaye masa kyakkyawar rigarsa"

kyakkyawar rigarsa

"kyakkyawa tufafi." Duba yadda zaka fassara wannan a cikin Farawa 37:3.