271 B
271 B
Wani mutum ya sami Yosef. Duba, Yosef yana ta gararanba a saura
"Wani mutum ya sami Yusufu yana yawo a gona"
Me kake nema?
"Me ake nema?"
Dotan
Wannan shi ne sunan wurin da ke nisan kilomita 22 daga Shekem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)