ha_tn/gen/37/07.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Yosef ya gaya wa 'yan'uwansa mafarkin sa.

Duba

Kalmar "gani" a nan tana faɗakar da mu mu mai da hankali ga bayanin abin mamakin da ya biyo baya.

muna ta

Kalmar "mu" tana nufin Yosef kuma ya hada da duka 'yan'uwansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

ɗaurin dammunan hatsi a gona

Lokacin da aka girbe hatsi an ɗaura shi cikin ɓoye kuma a ɗaure shi har sai lokaci ya yi da za a raba hatsi da ciyawar.

sai damina ya tashi ya kuma tsaya a tsaye, sai kuma, dammunanku suka zo a kewaye suka rusuna wa damina

Anan guraben alkama suna tsaye suna durƙusa kamar dai mutane ne. Waɗannan kunshin suna wakiltar Yosef da 'yan'uwansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Lallai zaka yi sarauta a kanmu? Lallai kuwa zaka yi mulki a kanmu?

Duk waɗannan jumlolin suna nufin abu ɗaya ne. 'Yan'uwan Yosef suna amfani da tambayoyi don yi wa Yosef ba'a. Ana iya rubuta su azaman kalamai. AT: "Ba za ku taɓa kasancewa sarkinmu ba, kuma ba za mu taɓa rusuna muku ba." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])